1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari Shirin Amsoshin Takaddunku

Suleiman Babayo LMJ
October 22, 2018

Wadanne dalilai hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta dogara da su kan hana jam'iyyar APC mai mulki tsayar da 'yan takara a zaben shekara ta 2019 mai zuwa a jihar Zamfara? Ku biyo mu cikin shirin domin karin bayani.

https://p.dw.com/p/36wrb