1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Amsoshi Takardunku: 08.10.2023

Suleiman Babayo AH
October 23, 2023

Wadanne abubuwa suka janyo 'yan majalisa a Najeriya suka koma wasu ayyuka da ake gani ba a zabe su a kai ba kamar samar da kayan more rayuwa.

https://p.dw.com/p/4XHyV
Hoto: KOLA SULAIMON/AFP

Tsarin majalisar dokokin Najeriya kamar na majalissar dokokin Amurka, ya kunshi babban majalisa, majalisar dattawa mai kujeru 109 da majalisar wakilai, majalisar wakilai mai kujeru 360. Wannan dole ne ya tabbatar da wakilcin Jihohi daidai gwargwado ba tare da la'akari da girmansu ba, da madaidaicin wakilcin jama'a. Dukkan majalisun biyu an zabe su ne tsawon shekaru hudu. Domin smun karin bayyani game da tambyar sai a saurari sauti daga kasa.