Amsoshi: 06.07.2024
July 8, 2024Talla
Karin bayani a game da kudirin dokar da ka iya yin barazana wa masarautar Sokoto. Daga kasa za a iya sauraron sautin hira da Dr Mohammad Mansur Aliyu malami a bangaren koyar da tsarin dokoki a Jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto.