1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu namu: Shigar da mata cikin harkokin gudanarwa a arewacin Najeriya

Binta Aliyu Zurmi MNA
November 12, 2018

Duba da yadda ake samun koma baya wajen shigar mata cikin harkokin gudanarwa a kasashe masu tasowa, Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 2000 ta samar da kudiri mai lamba 1325 domin baiwa mata dama a dukkan matakai.

https://p.dw.com/p/386Dq