1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu : 14+15.8.2024

August 19, 2024

Yin harkokin kudi na mining kamar su crypto bitcoin da dai sauransu na haifar da matsalolin irin daban-daban a zamantekewa.

https://p.dw.com/p/4jd7K
Hoto: Marco Bello/REUTERS

 Yawancin mata masu yi harkokin kudi na mining ba su ba mazajen su lokacin yadda ya kamata sabani yadda suka saba yi a baya. Hakan na haddasa matsaloli wa a gidajen aure.Daga kasa za a iya sauran sauti.