1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

INEC ta bayyana sakamakon zaben Katsina

Abdourahamane Hassane
March 10, 2019

A Jihar Katsina INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamnan na kananan hukumomi 17 a cikin 34.

https://p.dw.com/p/3EkVF
Nigeria Abuja Mohammadu Buhari Anhänger Jubel
Hoto: Reuters/G. Tomasevic

Wakilinmu na Katsina ya ce jam'iyyar APC mai mulkin jihar ita ce ta lashe zaben a kananan hukumomi 17 din. Kuma yanzu haka hukumar zaben ta INEC na ci gaba da bayyana sakamakon.