1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ziyarar ministan harkokin wajan Jamus a Afirka

Yusuf BalaFebruary 23, 2015

Ministan harkokin Jamus Frank-Walter Steinmeier ya kai ziyara ta kwanaki hudu a kasashen Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango, Rwanda da kuma Kenya, a wani mataki na karfafa dangantaka tsakanin kasashen.

https://p.dw.com/p/1Eg5Z