1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ziyara Angela Merkel a kasar India

Yahouza SadissouOctober 31, 2007

Yarjeniyoyi ta fannin cinikayya tsakanin Jamus da India

https://p.dw.com/p/C580
Shugabar Gwmnatin Jamus ta ziyarci IndiaHoto: picture-alliance/ dpa

Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel da Hukumom,India sun rattaba hannu akan yarjeniyoyi da dama ta fannin saye da sayarwa.