1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zinder: Ana fama da rashin wadatattun ruwan sha

August 27, 2021

A daidai lokacin da ake makon ruwa na Majalisar Dinkin Duniya, a Jamhuriyar Nijar har yanzu wasu yankuna na fama da matsalolin rashin tsaftatattun ruwa sha, lamarin da ya yi ban hannu da muradan karni da ake son cimma a duniya.

https://p.dw.com/p/3zb69