1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar adawa da Kungiyar PKK a Turkiya

Gazali Abdou Tasawa
December 12, 2016

Kungiyar ma'aikatan gwamnati a Turkiya ta shirya maci na yin tir da Kungiyar Kurdawan PKK bayan harin kusa da filin wasan kwallon kafa na Istanbul da ya yi sanadiyyar mutuwar 'yan sanda 44.

https://p.dw.com/p/2U8xW