1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben jihar Bavaria jan aiki gaban Merkel

Abdourahamane Hassane MA
October 12, 2018

A wannan Lahadin ne za a gudanar da zaben 'yan majalisun Jihar Bavaria ta Jamus zaben da ke da muhimmanci ga dorewar gwamnatin shugabar gwamnati Angela Merkel.

https://p.dw.com/p/36SqF