1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yuganda: Kokarin jure wa haramcin shiga da tsoffin motoci kasar

December 23, 2019

A Yuganda mafarkin masu albashi maras tsoka na samun mota na nesa ga cika sakamakon dokar da gwamnatin ta bullo da ita ta haramta shigo da tsoffin motoci na tuwarist da suka wucce shekaru 15 da kerawa.

https://p.dw.com/p/3VH61