1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yanar Gizo 05: Neman Gaskiya

November 22, 2016

A shirin Masu Yaki da Muggan Laifuk mai suna "Shiga Yanar Gizo" wannan karo za a ji shiri mai taken Neman Gaskiya, ina aka kwana bayan da aka kama Nana bisa zargin cewa ta na da hannu a kisan Zulaiha?

https://p.dw.com/p/2T3t9