1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yanar Gizo 02: Me Za Mu Gani Haka?

November 1, 2016

Yanzu haka babbar kawar Zulaiha da ke asibiti watau Binta, na kokarin gano wanda ya sokawa kawarta wuka. A wannan Juma'ar (4.11.16) za mu gabatar da kashi na biyu na wasan mai taken "Me Za Mu Gani Haka?". Za mu kasance da Musa saurayin Zulaiha a caji-ofis, inda ake masa tambayoyi.

https://p.dw.com/p/2Ryzk