1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

'Yan takarar shugaban kasar Mauritania na karkare yakin zabe

Abdulkarim Muhammad Abdulkarim
June 28, 2024

To sai dai shugaban kasar Mohamed Ould Cheikh El Ghazouani ya ce babu makawa shi zai sake lashe zaben

https://p.dw.com/p/4heWv
Hoto: AFP

A Juma'ar nan ce 'yan takarar shugaban kasa a ke karkare gamgamin yakin tallata manufofinsu, domin tunkarar zaben da za a gudanar a gobe Asabar.

Karin bayani:Mauritania

To sai dai shugaban kasar Mohamed Ould Cheikh El Ghazouani ya ce babu makawa shi zai sake lashe zaben, domin samun wa'adin mulki na biyu.

Karin bayani:MDD na fargabar fantsamar rikicin kasashen Sahel zuwa makwabta

'Yan takara bakwai ne ciki har da shugaba mai ci ke takarar zaben, a wannan kasa mai fama da hare-haren ta'addancin masu ikirarin jihadi.