1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan ta'adda sun kashe sojin Nijar 14

Salissou Boukari
December 27, 2019

'Yan Nijar na bayyana ra'ayinsu game da sabon harin da aka kai wa sojojin kasar masu rakiyar jami'an hukumar zabe da ke aikin kidaya a yankin Saman a wannan makon da ya yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaron kasar 14

https://p.dw.com/p/3VOMm