1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Ta'addanci

'Yan bindiga sun ajiye makamai a Nijar

Gazali Abdou Tasawa AMA/LMJ
January 3, 2023

'Yan bindiga masu garkuwa da mutane dan neman kudin fansa da kuma satar shanu a yankin Bangui na jihar Tahoua da ke kan iyaka da Najeriya, sun yi saranda tare da mika makamansu ga hukumomi domin samar da zaman lafiya.

https://p.dw.com/p/4Lhcv