1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
WasanniAfirka

Olympics: 'Yan Afirka da ka iya taka rawa

Michael Oti ARH/LMJ
August 7, 2024

Yayin da ake ci gaba da gumurzu a gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle wato Olympics da birnin Paris na ksar Faransa ke karbar bakuncinsa, ku kalli faifen bidiyonmu kan 'yan wasa daga Afirka da za su iya taka rawar gani.

https://p.dw.com/p/4ivMf