1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan adawa a Chadi sun yi watsi da sakamakon zaɓe

Abdourahamane HassaneApril 22, 2016

Bayan bayyana sakamakon zaɓe shugaban Chadi ''yan adawa sun kira taron gaggawa domin yin nazarin al'amarin inda suka yi watsi da sakamakon zaɓen da shugaba Idriss Deby ya lashe.

https://p.dw.com/p/1IbBN