1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Yaki da corona nau'in Delta a kasar Nijar

Salissou Boukari
August 13, 2021

Bullar sabon nau'in cutar corona samfurin Delta mai saurin yaduwa da kama kusan kowa, ya zama wata sabuwar matsala a aikin yaki da wannan cuta musamman a kasashen masu raunin tattalin arziki.

https://p.dw.com/p/3yx2L

Shirin ya dubi halin da ake ciki a Nijar dangane da neman kare kai daga shigowar sabon samfurin cutar corona da ake kira Delta da kuma matakin yin rigakafi inda ake son kowa ya yi wannan allura, amma kuma har yanzu mafi yawa sun ki yinta. Mun tattauna da hukumomin kiwon lafiya na kasa da sauran masu ruwa da tsaki.