1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda zaben raba gardama ya gudana a Kirimiya

Mouhamadou AwalMarch 16, 2014

'Yan Kirimiya da suka cancata sun kada kuri'a da nufin yanke hukunci kan walau ci-gaba da zama karkashin kasar Ukraine ko kuma hadewa da Rasha. Sai dai tuni aka rika aka san cewa babu makawa, yankin zai hade da Rasha.

https://p.dw.com/p/1BQbm