Yadda Jirgin da ba ya da matuƙi ke yin aiki
January 6, 2014Talla
A kan yin aiki da jirage waɗanda ba su da matuƙi wajen ɗaukar hoto, da samun bayyanai na siri, da kuma kai hare-hare a kan abokan gaba.Sannan a ɓangaren farar hula ana yin amfanin da jiragen wajen kashe ƙwari. Kaptan Ado Sanusi daraktan kula da tashin jiragen sama a kamfanin sufirin jiragen sama na ARIK da ke a Tarrayar Najeriya ya yi mana ƙarin bayyani.
Daga ƙasa za a iya sauraron cikakken bayyani dangane da wannan batu