1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Umrah: Birnin Makka ya yi cikar kwari

April 4, 2023

Mahukuntan Saudiyya sun yi tanadin karbar mahajjata akalla miliyan talatin a yayin aikin Hajjin bana a yayin da rahotanni ke cewa, birnin Makka ya yi cikan da aka jima ba a gani ba.

https://p.dw.com/p/4Ph4m