1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Idlib: Artabun Turkiyya da Siriya

Mahmud Yaya Azare LMJ
February 12, 2020

Sojojin Siriya na ci gaba da gwabza fada da na sojojin Turkiya a yankin Idlib na Siriyan. Yankin Idlib dai na zaman tungar 'yan tawayen Siriyar na karshe da dakarun gwamnatin Bashar al-Assad ke kokarin kwacewa.

https://p.dw.com/p/3Xfkv