1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Imamoglu sabon magajin garin Istanbul

Gazali Abdou Tasawa
June 24, 2019

A Turkiyya dan takarar jam'iyyar adawa ta CHP Ekrem Imamoglu ya lashe zaben magajin garin birnin Istanbul bayan da ya kayar da abokin hamayyarasa na jam'iyya mai mulki Binali Yildirim a zaben da ya gudana.

https://p.dw.com/p/3Kze5