1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Turkiya ta koma yaki da 'yan awaren PKK

Gazali Abdou TasawaJuly 31, 2015

Matakin gwamnatin Turkiya na koma wa ga yakar kungiyar 'yan awaren Kurdawa ta PKK ya kawo karshen shirin zaman lafiyarsu dama yin barazana ga dangantaka da shugabannin yankin 'yancin cin gashin kann Kurdawa na arewacin Iraki

https://p.dw.com/p/1G7zB