1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsofin fursuna Guantanamo a Ghana

Jamila Ibrahim Mai Zongo/AHJanuary 7, 2016

An bai wa wasu mutane guda biyu da aka zarga a baya da laifin aiyyukan ta’addanci waɗanda ake tsare da su a Guantanamo, mafaka a Ghana abin da kuma ya janyo martanin jama'ar ƙasar.

https://p.dw.com/p/1Ha0G