1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsaurara matakan tsaro a kasashen Turai

Salisou BoukariJanuary 16, 2015

Tsaurara matakan tsaro a kasashen Turai Tun bayan harin da aka kai a kamfanin mujallara Charlie Hebdo ta kasar Faransa , sauran kasashen Turai kamar Beljiyam, da Jamus, sun dauki kwararan matakan tsaro.

https://p.dw.com/p/1ELv0