Tsagaita wuta tsakanin Boko Haram da gwamnatinTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUbale (HON) Internet10/18/2014October 18, 2014A daidai lokacin da gwamnatin Najeriya ta sanar cewa ta cimma yarjejniyar tsagaita bude wuta da Boko Haram, Kungiyar ba ta kai ga tabbatar da matsayin kan lamarin ba.https://p.dw.com/p/1DY6DTalla