1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Trump zai fuskanci shari'a

Abdourahamane Hassane
August 29, 2023

Za a gurfanar da tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump a ranar 4 ga watan Maris, 2024 a birnin Washington a gaban kotun tarayya.

https://p.dw.com/p/4VgVH
USA Trump Georgia Wahl Anklageschrift
Hoto: Alex Brandon/ASSOCIATED PRESS/picture alliance

Donald Trump zai gurfa a gaban kotu saboda yunkurinsa na sauya sakamakon zaben shekara ta 2020, dai-dai lokacin da yake tsakiyar yakin neman sake dawowa a fadar White House.Tsohon shugaban na Amurka dai Donald Trump ya soki hukuncin alkali Tanya Chutkan da ta tsaida ranar wanda ya ce zai daukaka kara domin canza lokacin.