1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin zaman lafiya a Sudan ta Kudu

May 18, 2018

Bangarori biyu masu jayayya da juna a kasar Sudan ta Kudu sun amince su shiga tattaunawar samar da zaman lafiya a kokarin da a ke na ganin an kawo karshen yakin kasar da ya ki ci ya ki cinyewa.

https://p.dw.com/p/2xx97