1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hira da Rochas Okorocha na APC

Uwais Abubakar Idris ZMA
June 4, 2022

Rochas Okorocha ya ce Shugaba Muhammadu Buhari dan demukradiyya ne, a dai dai lokacin da Buharin ya ke neman a bashi damar bayyana wanda zai gaji kujerar mulkin Nageriya.

https://p.dw.com/p/4CHyd