1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron kasashen duniya ya mayar da hankali kan rikice-rikice

BabayoSeptember 21, 2022

Shugaba Joe Biden na Amirka ya zargi gwamnatin Rasha karkashin Shugaba Vladimir Putin da jefa duniya cikin rikici sakamakon kaddamar da kutse kan kasar Ukraine. Shugaba ya fadi haka a taron Majalisar Dinkin Duniya.

https://p.dw.com/p/4HAS0