1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron duniya kan sauyin yanayi a Poland

December 3, 2018

Taron da ke gudana a garin Katowice da ke kudancin kasar Poland ana sa rai zai samar da yadda gwamnatoci za su iya ba da rahotannin matakan da suke dauka don rage yawan gurbatacciyar iska da ke dumama doron kasa.

https://p.dw.com/p/39MdZ