SiyasaTaron Davos: Juyin-juya hali na na'urorin zamani To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo AH01/23/2019January 23, 2019Juyin-juya hali na na'urorin zamani na cikin abin da taron tattalin arziki na duniya da ke gudana a birnin Davos na Switzerland ya mayar da hankali. Shin muna bukatar sabbin na'urrorin da za a rika sauyawa? https://p.dw.com/p/3C23rTalla