1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tallafin rage radadin Corona ga jama'a a Jamus

Gazali Abdou Tasawa
June 4, 2020

Gwamnatin Jamus ta fitar da kudi kimanin Euro miliyan 50 domin tallafa wa kamfanonin da jama'a da nufin rage masu radadin matsalolin da annobar Coronavirus ta haifar masu.

https://p.dw.com/p/3dGHA