1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Takunkumin Amirka a Iran ya fara aiki

Mohammad Nasiru Awal YB
August 7, 2018

Kimanin watanni biyu bayan da Amirka ta janye daga yarjejeniyar nukiliya da kasashen duniya suka cimma da kasar Iran, a wannan Talatar sabbin takunkuman Amirka na karya tattalin arzikin Iran suka fara aiki.

https://p.dw.com/p/32kTt