1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Takun saka tsakanin kamfanin Twitter da gwamnatin Najeriya

Ubale(HON) InternetJune 3, 2021

Alamun rikici a tsakanin gwamnatin Najeriya da kafar sadarwa ta Twitter, mahukunta na kasar na zargin kafar da taka rawa a kokari na hargitsa lamura a cikin tarrayar Najeriya.

https://p.dw.com/p/3uOE8