1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Rikice-rikice

Takaddama da aka samu tsakanin Chadi da Libiya

July 31, 2018

A shekarun baya kasashen Libiya da Chadi sun gwabza yaki domin samun mallaka na wani yanki da ake kira ''A'uzu'' amma yanzu wacce kasa ce ta mallaki yankin a tsakanin kasashen biyu?

https://p.dw.com/p/32JJS