Shirin ya duba irin rawar da wani matashi Jide Tom Akinleminu ya taka wajen shirya wani film mai suna "Portrait of a Lone Farmer" da nufin inganta zamantakewa a tsakanin iyayensa da suka rabu lokaci mai tsawo.
https://p.dw.com/p/1GwYq
Talla
Shi dai wannan matasahi mai suna Jide Tom Akinleminu dan asalin 'kasar Denmark ne da Najeriya, kasancewar mahaifinsa dan asalin Najeriya sannan mahaifiyarsa 'yar asalin Denmark ce.