Wasannin gargajiya na motsa jiki na fuskantar barazanar gushewa sakamakon wasannin zamani.
https://p.dw.com/p/1GJQO
Talla
Mayar da hankalin kan wasannin zamani irin su danben boxing ya sa ana samu koma-baya a wasannin gargajiya irin su daben karfe musamman a Nijar, wanda aka gada daga iyaye da kakanni.