Taba Ka Lashe: 06.09.2017
September 8, 2017Talla
Tsare-tsaren da 'yan Nijar mazauna nan Jamus musamman wadanda ke zaune a yankin arewa da kogin Rhein inda mazansu da matansu gami da 'ya'ya suka shirya bikin babbar Sallah ko kuma Sallar layya a wani mataki na nuna wa 'ya'yansu al'adunsu da kuma karfafa zumunci tsakanin juna.