Bacewar al'adar bori a Nijar na jawo wa 'yan bori da bokaye tsangwama a kasar da galibin al'ummarta Musulmi ne.
https://p.dw.com/p/1J08J
Talla
A shirin na Taba Ka Lashe mun duba rayuwar 'yan bori a da da kuma a yanzu da sana'arsu ke fuskantar barazanar gushewa saboda yaduwar addinin Musulunci a Nijar.