Bikin wakokin Afirka birnin Würzburg na kudancin Jamus
https://p.dw.com/p/Nbo7
Talla
Bikin na bana shi ne na 22 da aka gudanar a birnin na Würzburg. Bikin na zama irinsa mafi girma a nahiyar Turai baki ɗaya, kuma ya samu halarcin mawaƙa da 'yan fasaha kimanin 250 daga ko ina cikin Afirka.