Taɓa Ka Lashe: 23.06.201006/23/2010June 23, 2010Traon neman hanyoyin kyautata zamantakewa a Afirkahttps://p.dw.com/p/O1H0TallaTaron wanda ya gudana a birnin Abujar Najeriya ya samu halarcin shugabannin addinai a Afirka wato Musulunci da Kiristanci da kuma Yahudanci.