Taɓa Ka Lashe. 12.05.201005/17/2010May 17, 2010Shekaru 500 na masarautar Zazzauhttps://p.dw.com/p/NPu6TallaTarihin Zariya ko Zazzau dake arewacin Najeriya ba ya cika ba tare ambato tarihin Sarauniya Amina ba wadda tarihi ya nuna ta yi mulki a cikin ƙarni na 15 wato fiye da shekaru 500 da suka gabata.