Taɓa Ka Lashe: 03.03.2010
March 4, 2010Talla
Tawagar yaɗa harshe da al´adu tare da haɗin guiwar ƙungiyar marubuta ta ƙasa da gidajen adana littattafai a janhuriyar Nijer ta kammala rangadin wasu jihohin ƙasar da ta saba yi a kowace shekara. A lokacin wannan rangadin tawagar ta shirya tarukan ƙarawa juna sani da faɗakarwa kan muhimmancin karatun littattafai.
Mawallafi: Mohammad Nasiru Awal
Edita: Zainab Mohammed Abubakar