1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Burkina Faso: Abinci zuwa Nijar

Gazali Abdou Tasawa ZU/LMJ
September 2, 2023

Sojojin Nijar sun yi wa manyan motocin kayan abinci rakiya wadanda suka shigo daga Burkina Faso, domin tunkarar tsadar rayuwar da ta biyo bayan juyin mulki a kasar.

https://p.dw.com/p/4VXQM