1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojoji sun yi yunkurin juyin mulki a kasar Gabon

Abdul-raheem Hassan
January 7, 2019

Bayan kira da a yi tawaye da wasu sojoji suka yi a Gabon, gwamnatin kasar ta ce ta shawo kan lamarin.

https://p.dw.com/p/3B9cp