1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojoji sun tabbatar da Juyin mulki a Nijar

Gazali Abdou Tasawa MAB
July 27, 2023

Sojojin ba su kai ga bayyana jagoransu ba, amma a cikin wata sanarwa da suka fitar sun sanar da daukar wasu matakai da suka hada da dakatar da illahirin hukumomin jamhuriyar Nijar tare da rufe iyakokin kasa da na sama.

https://p.dw.com/p/4URTd